duk macen da take son gashinta yayi yawa, kuma Yayi tsawo ya dinga sheki sai ki samo wadannan maya-mayan da Zan fadi.
man habbatussauda
man zaitun
man kwakwa
ki dinga shafa su a kowane lokacin.
SINADARIN HANA ZUBEWAR GASHI
duk matar da take son kar gashinta ya zube kuma taga yana Kara tsaho to ga dama ta samu, sai a samo wadannan maya-mayan da za a fada ta dinfa shafa su sune
man gelo
man basilen