Shugaba Buhari Yayi Martani Mai Zafi Akan Mutanan Jihar Kano Cewa Su Zabi Gawuna Da Garo – Interestingasf

Shugaba buhari yayi kira da mutanan kano cewa” Ku Fito Kanku Da kwarkwata Ku Zabi Gawuna A Matsayin Gwamnan Kano A Ranar Asabar Mai Zuwa, Sakon Shugaba Buhari Ga Kanawa.

Buhari ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan jaridar Nigeria news, domin shaida musu cewa yana kira da al’ummar jihar kano cewa kada su kuskura su zabi mutumin daba dan jam’iyyar APC ba, a kano.

Dalilin daya janyo nake neman wannan alfarma a wurin mutanan jihar kano ba komai bane sai don inaso naga ansamu gwamnatin da zata dora daga inda muka tsaya karkashin jagorancin gwamna abdullahi umar ganduje.

Haka zalika ina mika sakon godiya gareku kanawa bisa irin goyon baya da kuka bamu a zaben da aka gudanar na dan takarar shugaban kasar mu, na gobe wato Alhaji bola ahmed tinubu muna godiya sosai kada ku manta ku zabi gawuna da garo nagode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *