SHIN KUN FARA YIN KABAR-BARIN ƘARAMAR SALLAH KUWA??

“Anso A Fara Yin Kabarbarin Ne Daga Lokacin Da Jinjirin Watan Shawwal Ya Bayyana Har Izuwa Lokacin Da Limami Yazo Filin Sallah Zai Gudanar Da Sallah”

Ga Kaɗan Daga Cikin Kabarbarin Da Akeyi👇

ألله أكبر ألله أكبر، لاإله إلا الله، ألله أكبر ألله أكبر، ولله الحمد.

Allahu Akbar Allahu Akbar, La’ilaha-Illallah Allahu Akbar, Allahu Akbar, Walillahil Hamd

ألله أكبر ألله أكبر، لاإله إلا الله، ألله أكبر ألله أكبر ألله أكبر كبير

Allahu Akbar Allahu Akbar, La’ilaha-Illallah Allahu Akbar, Allahu Akbar, Allahu Akbar Kabeera.

Mutum Idan Yaso Zai Iya Kaɗaita Kawai A Iya Faɗin:-

ألله أكبر ألله أكبر ألله أكبر ،لاإله إلا الله.

Allahu-Akbar Allahu-Akbar Allahu-Akbar, La’ilaha-Illallah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *