Shekau Ya Bayyana Cewa Har Yanzu Bai Mutu Ba Yana Raye Zai Kuma Dawo Bakin Aiki Bada Jimawa Ba – Interestingasf

Shugaban kungiyar ‘yan uwa musulmai ta nigeria wanda akafi sani da suna abubakar shekau ya wallafa wasu bayanai dangane da rade radin da akeyi a social media kan cewa ya rasu.

Abubakar shekau ya musanta wannan magana da akeyi akansa, dangane da cewa ya mutu maganar gaskiya ban mutu ba, har yanzu da raina kawai dai rayuwar ce ta kara chanjawa ba kamar a baya ba cewar shekau.

Ina mamakin mutanan da suke bayyana cewa wai na mutu alhalin ba haka maganar take ba naso nadawo bakin aikin da muke gudanarwa na jahadi, saidai kuma yanzu ba kamar da bane sakamakon akwai yaran mu masu tasowa sun karbe mu.

Kamar irin su yaron nan Bello turji dan jihar zamfara ya kasance daya daga cikin yarana da bakowa yasan hakan ba, sai yanzu dana wallafa muku cewa shima yana daya daga cikin yaren da nake matukar alfahari dasu a cikin yarana cewar shugaban kungiyar.

Yakamata al’umma su fita harkata bai kamata suna sakamin ido ba domin nima mutum ne kamar kowa allah ne ya halicce ni, idan kuma akaci gaba da sakamin ido to bada jimawa ba, zan iya dawowa bakin aiki domin mu aikin Addini mukeyi ba aikin gwamnati ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *