SHAGWABA A DON ‘YA MACE MTAN AURE KAWAI

LECTURE AKAN SHAGWABA

Shagwababu a bude kunne

Idan kune kwance zai tashi kifara kukan Shagwaba, uhmm uhmm, idan yace lafiyah kice ba kaine ba zai ce me nayi zaka ciremin bargon da na rufa kuma sanyi nakeji, xai ce Ai ban cireba, kice “ai dumin jikinka ne bargon ni ba wannan ba”kawai kadawo

LECTURE

Kuna zaune kice “baby zan sha ice cream, idan yace ina xansamo ice cream yanxu sai ki kalleshi cikin ido kice ba gashinan ba, yace a ina? Kice a bakinka, sai kiyi masa French kiss kice “ai yawun bakinka yafi ice cream dadi

LECTURE

Idan kin shiga toilet kina wanka sai ki leqo kiyi qara kice “wayyooo baby…

Xai taho yace lafiyaaaa “kice soson da xafi, xai ce toh ya Xa’ayi, kice “ka goga sabulu a hannunka kayimin dashi xaifi soson baxanji xafiba

LECTURE

idan yana zaune a palour yana kallo, seki taso daga inda kike ki fada jikinshi ki fara kuka idan ya tmbyeki,, Uhm Uhm dear ni kallo xanyi seki yi kwanciyar ki a jikinshi langwagabe kamar jaririya,,

LECTURE

IDAN ya shirya yana zaune seki tashi ki dauko kibiya da kum(mataji) ki karasa gurinshi kina bubbuga kafa,,, Uhm Uhm ni ni ni habibi sekayi min sifa uhmm sekije kusa dashi ki cire hularki ki danka masa mataji da kibiya a hannu idan ya kalleki seki yi kamar zakiyi kuka kice Uhm ni kayimin pls kaji dear kuma ma wancan ranar dakaina nayi kace xakamin kayimin wayo ni yau sekayimin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *