SABUWAR DAMA GA WA’INDA SUKA KAMMALA KARATU DAGA KAMFANIN MTN

Sabuwar dama ga Wanda suka kammala karatu daga kamfanin MTN.
Sunan wannan shiri MTN Global Graduate development.
Wanann ya tsara taimakawa dalibai masu hazaka Wanda suka kammala karatu da sakamako me kyau ga kasashen da suke Hulda da kamfanin su.
Wadannan dalibai Wanda suke da kwarewa tare da certificate na kammala karatu wasu zasu iya samun tallafin Karin karatu wasu Kuma aiki a kamfanin MTN.

Abubuwan da ake bukata Wajen cikawa.

Ana bukatar me cikawa ya kasance ya Gama karatu da sakamako me kyau, kamar 2.1 wato second class upper credit, dole ne yakasance ya Gama karatu kafin shekaran 2020.
Ana bukatar me cikawa ya kasance ya Gama bautar kasa Wanda be haura September shekara ta 2022 ba.
Dole ne ya kasance me cikawa ya iya turanci a rubuce da karance.
Dole ne ya kasance Ana da international passport

Ranar rufewa:
Za’a rufe shafin cikewa wanann aikin na MTN Global Graduate a ranar 30 ga watan November, shekara ta 2022.

Idan kuna da abubuwan da aka rubuta Kuma Kuna da sha’awa cikawa saiku shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa

SHIGO NAN DIMIN CIKAWA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *