Rigima Tsakanin Mawakin Siyasa Rarara Da Sha’aban Sharada Dan Takarar Gwamna A Kano – Interestingasf

Dan takarar gwamna a jihar kano karkashin jam’iyyar (ADP) wanda akafi sani da honourable, Sha’aban Ibrahim Sharada yayi zazzafan martani zuwa ga mawakin siyasa dauda kahutu rarara dangane da sukar da yayi masa.

Sha’aban sharada ya bayyana cewa kana gani, na kasar na Wuce Rarara, Kuma Ko Gardantaka Da Yake Ji Da Ita Ni Daga Gidan Malamai Na Fito, Sannan Ni ÆŠan Kano Ne, Cewar Sha’aban Sharada.

Ya kara dacewa mawaki rarara bai kai shi ilimi ba tare da sanin manyan mutane a fadin duniya kamata yayi ya tsaya iya matsayin shi, na mawaki ya daina shiga sabgar daba tasa ba, domin hakan zai iya janyo masa da matsala babba.

Martani da mawaki rarara yayiwa dan takarar gwamna na jihar kano karkashin jam’iyyar (ADP) wato sha’aban sharada shine yace akwai yaron da sune suka tsayar dashi takarar gwamna a kano amma yanzu kuma sun dawo bayan dan takara gwamna karkashin jam’iyyar (APC) a kano Gawuna.

Hakika wannan magana da dan takarar yaji wato sha’aban sharada yaji matukar bacin rai duba da yadda shi din ya kasance dan asalin jihar kano ne, amma wai bako kuma maroki, yazo shine kamar wani mai fada aji a fadin jihar kano yace ga yadda za”ayi yaji matukar haushin wannan maganar sha’aban

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *