RICE PUDDING

RICE PUDDING

Abinbukata
Shinkafa
Madara
Sugar
Rose water

METHOD

Zamu wanke farar shinkafa mudora awuta idan tayi Rabin dahuwa dara gowar ruwa jikinta sai mu dauko madara taruwa idan ta garice saimu damata da ruwan sanyi saimu zuba akan shinkafa dakekan wuta mujujjya sai sun hade. Zamuci gaba da jujjuya lkc idan tadahu saimu sauke zamu iya qara madara dadan gishiri kadan da sugar muzuba rose water mu jujjuya idan idan ta huce sai ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *