PATATOES BALL’S
Abinbukata
Dakalin turawa
Nama
Mai kwai
Kori
Gishiri
Albasa
Attarugu
Zamu dafa dankaliin idan y dahu saimu dan faffasashi atirmi koda nuciya saimu zubaa yankkken attarugu da albasa da nama damuka tafasaa muka niqa da maggi da gishiri sai a cakuda dagann sai. A dinga dunkulawa ana tsomawa aruwan kwai muna soyawa shiknn