
WASU SAKONNIN SOYAYYA DA ZAKI TURAWA MASOYINKI
Yiwa masoyi sakon barka da asuba yakan sa masoyi walwala da natsuwa. Irin Wadannan sakonnin sukan sa namiji ya wuni da tunanin masoyiyarsa.Ga wasu sakonnin nan: 1: Da fatan masoyina ya tashi lafiya. Kada ka cika sugar a shayin da zaka sha gudun kada zakinka dana sugar su maka illa abun kaunata,. (Na matan aure…