NI’IMAR KI MARTABAR KI

Ki samu sassaken baure ki dafa shi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai ki samu mazarkwaila da xuma da kanunfari da citta ki xuba acikin ki tafasa ki rinka sha safe da yamma hmmmmm sai angwada akan San na qwarai

  • Dabino kamar na
  • Dankalin hausa na
  • Kwakwa
  • 🧉Maxarkwaila
  • Madara peak milk
  • Kanun fari kadan

YADDA XAKI HADA

Dabino kicireman kwallonshi saiki jika ki fereye dankali kiyanka kanan kixuba kijika maxarkwaila tajiku kixuba kiyanka kwakwa kanana kixuba saikiyi blending dinshi duka saiki tace kisaka a friadge yayi sanyi kiwuni kina shahhhhhhh rannan saikin bani lbr yanda zakiji sumbatu agun oga
Kisami kanumfari da man zaitun da miski kanumfarin zaki tisashi ki tankade kihada kikwaba kirinka matsi Sa megida ihu kenan

Aya dabino da kokumba kihada akaimiki markade kitace kisanya a Fridge yayi sanyi kisami zuma da Madara peak kirinka shan Kofi daya dasafe daya darana daya da daddare zakisha mamaki zubar ni IMA zesaki dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *