MUTANEN DA SUKA DACE ABA ZAKKAR FIDA _KAI

ME AKE BAYARWA?
“Ana bayar da abinci ne mai kyau wanda aka fi ta’ammuli dashi a wannan yankin”

YAUSHE AKE BAYARWA?
“Ana bayar da ita ne misal kamar ranar 28, 29, 30 na watan Ramadana, kafin a tafi sallar idi”

SABÕDA ME AKE BAYARWA?
“Domin godiya ga Allah, kuma tana tsarkake azumin mutum, sannan kuma tana sanya farin ciki ga mai zuwa idi, (mabuÆ™aci, wanda aka bawa ita É—in)”

WA YAKE BAYAR DA ITA?
“Wanda zakkar take faÉ—awa akansa shine musulmi wanda yafi Æ™arfin abinda zai ci da iyalansa”

WA AKE BAWA ITA?
“Ana bayar da ita ne ga talakan musulmi wanda baifi Æ™arfin abinda zai ci ba na yau da kullum shi da iyalansa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *