Hukumar Zabe wato INEC ta Fara Turawa mutanen da suka cika aikin zabe sako ta mail nasu wato (Gmail or Yahoo) nasu
Sakon dai INEC din ga Wanda Suka Naimi a hukumar shine ta sanar musu da cewa da sun karbi Applicant nasu
Sannan suna bukatar mutum ya sake cika wannan form din zakaga sun tura maka da wani link a cikin sakon da suka tura maka da shi to ta Nan saka shiga ka cika wannan form din
Irin wannan sakon suke turawa mutane
