Muhimmiyar Sanarwa Daga Npower Ga Wanda suke Chin Gajiyar Shirin Stream2 Bach c

Hukumar bunkasa harkokin walwala da jindadin Yan kasa Wanda tsarin npower yake kasan ta

Ta bayar da hakuri da Wanda suke cin gajiyar Shirin npower Bach c stream ii

Wanda Bayan rubutun hakurin hukumar ta sake bayyana cewa su kwantar da hankalin su Albashin su zai Fara sauka cikin account nasu Nan bada dadewa ba

Inda a karshen rubutun nasu Suka Kammala da kalmar godiya da Kuma sake Kara bawa masu chin gajiyar Shirin hakuri

Fatan alkhairi kasance damu domin samun ingantattun Abubuwan da suke tafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *