Idan wani ciwo yana damunka har ka rasa maganinsa, to yawaita sadaqah. In sha Allah ita Sadaqah magani ce, waraka ce, kuma kariya ce daga dukkan cututtuka
Sadaqah garkuwa ce daga sharrin ‘barayi, ko gobara, kuma tana kiyaye masu yinta daga mummunar cikawa
Sadaqah ladanta yana tabbatuwa awajen Allah. Koda dabbobi kayi wa sadaqar, ko tsuntsaye, ko Qwaruka
Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa a yanzu, ita ce ka ya’da (sharing) wannan sako!
Idan kayi haka da niyyar sadaqah, to duk wanda ya karanta, kai ma kana da ladan yin