Abubuwa da dama suna kawo jinkiri ko rikicewar Al’ada ga mata
Juna Biyu
Shayarwa
Shigan Kwayar cuta
Magungunan tazarar haihuwa
kunburin kwan mace ovarian cyst
Rashin kwanciyar hankali ga mace Stress
Motsa jiki mai tada hanakali
Rashin samun lafiyayye abinci kuma isheshen abinci
Cututtuka kamar zazzabin typhoid
Matsalar sinadaren hormones
Magunguna irinsu maganin cancer
Samun juna biyu yana bukatar yanayin al’ada daidaitacce ba rikitacce ba.