MENENE SANYIN GABA TOILET INFECTIONTAYA AKE DAUKANSHI?

MENENE SANYIN GABA TOILET INFECTION
TAYA AKE DAUKANSHI?

wanna wata lallura ce wacce ta adabi Mata

Kuma lallura ce wacce ta ke lallata gaban mace

haka kuma yana hana mace haihuwa sabida yana taba mahaifa da kuma
janyo wasu matsalolin ga mace.

TA YAYA AKE DAUKAR SA
SANYI GABA TOILET INFECTION

sau tari anfi dauka shi a bandaki bayan
gida mara tsafta dan haka ‘yan uwa mata ya kamata ku dinga lura da wajen
da kuke tsugunawa.

Sannan kuma ku dinga tsaftace wajen da kuke tsugunawa domin zaki iya yin
bakuwa mai dauke da wanna ciwon da zara ta shiga bandaki kema kina shiga
sai ki dauka dan haka ki dinga tsaftace wajen.

ALAMAR WANNA CUTAR

farin ruwa ya dinga zuba daga gaban mace.
kaikayin GABA
kuraje su feso miki.
Sai a kiyaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *