MATSALOLIN MAHAIFA DASUKE HANA MATA HAIHUWA

Masana sun yi bayanin abubuwa da yawa masu hana samun ciki.

Amma ga guda uku masu muhimmanci za mu yi bayaninsu: dakuma magani da yadace

ZAFIN MAHAIFA

Wannan matsala idan yai yawa a cikin mahaifa yana iya sanya maniyyi idan ya shiga ciki sai zafin yai masa yawa sai ya rube, domin maniyyi yana kasancewa a cikin mahaifa kwana arba’in kamar yadda ya tabbata cikin hadisi Manzon Allah (S.A.W) yace:

“Hakika dayanku ana hada halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba’in yana digon maniyyi, sannan ya koma gudan jini misalin kwana arba’ir sannan ya koma tsoka kwana arba’in”. sadaKa Rasulullahi (S.A.W).

to. Idan maniyyi ya shiga cikin mahaifa wannan zafin madaidaici shi zai fara dukan maniyyi sai ya fara zama kamar jini- jini zuwa kwana arba’in sai ya daskare ya zam soka Idan mahaifar mace tana da zafi da yawa kafin kwana arba’in sai zafin yaiwa wannan maniyyin yawa sai ya rube. Kaga ciki ba zai samu ba.

ALAMOMIN WANNAN CUTA TA ZAFIN MAHAIFA ITA CE:

 1. Ciwon mara mai daurewa
 2. Wasan al’ada
 3. Ganin jinı dunkule-dunkule lokacin al’ada.

MATSALA TA UKU ITACE: NAMJIN DARE-

Shine wani aljani da yake iya aurar budurwa ko matar aure. Yana hana budurwa aure. Ita kuma matar aure ya hanata haihuwa ko hanata zaman lafiya da miji.

Alamunsa sun hada da:

 1. Mafarkin jarirai.
 2. Mafarkin wani na saduwa dake.
 3. Bacin rai Da faduwar gaba.
 4. Mafarkin ruwa
  5.Yawan ciwon kqi
 5. Jin motsi a ciki kiji kamar kina da ciki, sai an yi (scanning) ace miki babu komai a ciki.
 6. Idan budurwace da maganar aurenta ya taso sai ya lalace.
 7. yawan Damuwa da rama ko Kiba mara misali Wannan sune kadan daga cikin alamun Namijin dare

Inna matan dasuke fama da rashin haihuwa kuma Kuna ganin wannan alamomin to kuyi gaggawan neman magani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *