Matsalar Shan Kanumfari Ga Mai Juna Biyu

Matsalar Shan Kanumfari Ga Mai Juna Biyu

Yar uwa, ko kin san cewa yawan shan man kanumfari yana activating mahaifarki kuma yayi causing contractions? Zai kasance mahaifarki ta tsuke, hakan zai tilasta nakuda ta zo miki koda lokacinta be yi ba, sai ki ga ciki ya zube an yi bari. Kuma shan shi dayawa yana da illa sosai ga lafiyar mace mai ciki.

Shan Kanumfari dayawa yana haifar da gudawa diarrhea ciwon ciki, amai vomiting, zubar jini internal bleeding, da matsalolin shakar numfashi breathing issues

Don haka be kamata mace mai juna biyu ta yi amfani da kanumfari a matsayin magani ba, sai dai idan likita ya duba ya ga ba matsala.

Amma ba laifi ta ci abinci mai dauke da kanumfari kadan, ba mai yawa ba.

Lafiya jari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *