MATSALAN MURA NA YARA LOKACIN SANYI

idan mura mai back yakama yaro, Kuma yaki warkewa, ana samun hulba da habba, da tafarnuwa, da na’ana, da zaitun, azuba zuma aciki, asa ruwan khal aciki, adinga bawa yaro yanasha. Koda akwai tari zai samu lafiya da izinin allah

     Saide in akwai tarin fuka, za'a samu zaitu zanjabil, da zaitu lawz da zaitu hulba, da zaitu habba, su ake hadawa da lubban, ana bawa yaro yanasha, koda matsalan nimonia ne koda asma ne za'a warke insha Allahu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *