Masu Fama Da Matsalan Ciwon Ciki

abubuwan bukata

man Zaitun
man Habbatus-Sauda

Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatussauda ya cakuda ya sha safe da yamma.insha Allahu za’a samu waraka

Yasamu kamar sati daya yana sha ko kina sha insha Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *