duk matar da take son gabanta ya matse kofar ta zama karama kamar na budurwa, sai a samu ya’yan bagaruwa da ganyenta a tafasasu a rinka zama cikin ruwan ta yanda zafin ba zai cutarba, anaso kullun ayi hakan sau daya insha Allah zai matse ya zama karami,kuma koda akwai wasu kuraje masu
fitowa sunayin kai-kai duk zasu mutu da ikon
Allah
wani hadin kuma: shi wannan hadi za a tanadi kayayyaki kamar
haka
- kankana mai zaki
- abarba mai kyau
- gwanda mai kyau
- apple mai ja sosai
- madarar ruwa luna ko peak
- zuma
- wadannan kaya zaki hadasu guri daya sai ki
- markadasu, kitacesu,sai ki saka suga ko
- mazankwaila ki rinka sha wannan hadin yana da kyau sosai musammam ga amare ko masu niyyar yin aure wani