MAGUNNAN DA MIYAN KUKE TAKE YI

A kasar Hausa kaf ba wata miya da take da tarihi fiye da shekarru Dari biyu wacce aka yi amanna da dimbin amfaninta da ya zarce na miyan ganyen kuka.

Ganyen kuka yana maganin cutuka da dama a jikin dan Adam.
Shafin ciwo da magani shi ne shafi na farko a social media da ya fara rubutu kan dimbin sirrukan miyan kuka tun a shekarrun baya.

Yauma mun sake dawo maku da faidodin miyan kuka.

Kuma dukansu an jarraba an samu biyan bukata kaima zaka iya jarrabawa.

Maganin basir :Idan basir ya takuraka ka daina shan kayan maiko,da zaki ka fake shan miyan kuka.

Tana Karin basira ga yara da manya.

Tana Kara lafiyar ido ga masu bukatar hasken ido da matsalar da ta shafi ta gani.

Tana maganin ciwon daji waton cancer.

Tana samarda qwayoyin haihuwa ga mace ovolution wacce bata fitarda qwaqwan haihuwa.

Tana kara yawan qwayoyin haihuwa ga namiji sperm cells

Tana warkarda gyambon ciki mai fitarda wari zuwa a cikin baki

Tana maganin zafin ciki da kumburin ciki.

Tana sanya cin abinci ga masu jin basa iya cin abinci su koshi

Tana narka kitsen jini dana ciki ga Wanda tumbi yaiyi wa yawa.

Tana karawa zuciya lafiya

Tana rage yawan mantuwa.

Ana turara tsakin kuka da tafarnuwa a cikin gida maganin shigar miyagu waton mayu da aljannu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *