MAGUNGUNAN DA ‘YA’YAN GWANDA KEYI

NAQUDA

Mai Ciki Ta Samu ‘Ya’yan Danyar Gwanda Ta Maida su Gari, Da Zarar Taji Naquda ta Kankama Ta Kwa6a da Manja Tana Lasa,
Zata Sauka Cikin Dan Lokaci,

OLSA
Garin ‘Ya’yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Kunu, Sau Daya a Rana Kwana 7, Zaa Rabu da Olsa,

MANIYI
Shan Garin ‘Ya’yan Gwanda da Madara Na Qara Ruwan Maniyi,

CIWON SUGA
Shan Garin ‘Ya’yan Danyar Gwanda Cukali 1 a Ruwan Dumi Na Sauke Suga Cikin Sauri a jikin Mutum,

HANA DAUKAR CIKI
Shan Garin ‘Ya’yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima’i Na Hana Shigar Ciki,

TAIFOT DA MALERIYA
A Ki6a ‘Ya’yan Gwanda a Tace a Ruwa Lita 4 Galan Daya Kenan, Asa Zuma Kimanin Cokali 10, Asha Rabin Kofi Sau 2 A Rana Har Ya Qare
Zaa Sami Lafiya,

DAJI CANCER
Shan Ruwan ‘Ya’yan Gwanda da aka Kir6a Aka Tace Kofi Daya a Rana Sau 1Yana Rigakafin Kamuwa da Ciwon Daji,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *