MAGUNGUNAN DA AINUWA DASHAN ALLAH KEYI

GA BINCIKEN DA MASANa SUKAYI DANGANE KAINUWA GAME DA MAGUNGUNAN DA TAKEYI. Auyodetic medicine littafi ne na lkitancin kasar Hindu shima yazo da mgn kan kainuwa da MAGUNGUNAN.

BATARE DA WANI DIGON BAYANI BA ,DANGANE da cututtukan da suka shafi Mara ga mata da Maza,da Kuma duk infection kowani iri.

Sai dake ganyan kainuwa yadaku lokwoi sai atankade shi sosai kana a Debi cukali 3sai asa ruwa Dan adameshi kamar kullum Kunu, sai Asami zuma Mai kyau sosai 1cup Azuba aciki sai a Dame shi sosai yadda zasu hade.

Za arinka Shan cukali 1 da safe kafin Kari haka da Rana kafin cin abinci, haka ma da dare insha Allah angama duk irin Wannan matsalar.

ciwon sugar. Ciwon Koda, zuciya,hanta, kunburin jiki, ciwon Kashi, taruwar Wani ruwa acikin jiki. Duk ana iya MAGANCE su da ganyan kainuwa ta hanyar shanya ganyan kainuwan yabushe a inuwa ba Arana ba sai mutsutstsuke shi,ko da daka sai dinga Diba ana zubawa a tafashanshan ruwa sai rufe na minti 10 ,ko atafasa shi inya huce asha Kamar tea Amma da dumi ba zafi ba.

Duk maiyin haka zarabu da wadancen cutukan da ikon Allah.

GABASIR MAI TSIRO Kuwa ana Dan kwaba shi da ruwa kadan sai a cusa atuburan ayi matsi kenan sai kwanta barci insha Allah za awaraka.

WANI WURI DAYA KUNBURA. Dan kunburi kuwa ana kwabata da ruwa kadan sai a shafe wajan kana adaure da tsumma Amma Banda Leda insha Allah za awaraka.

Duk maishanta kamar yadda ake Shan tea to yana iya waraka daga kowani irin ciwo insha Allah.KAINUWA DASHAN ALLAH.

Duk maishanta kamar yadda ake Shan tea to yana iya waraka daga kowani irin ciwo insha Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *