Ruwan albasa cikin ƙaramin kofi azuba masa zuma kaɗan ana sha safe da yamma na tsawon wata ɗaya
Zuma rabin ƙaramin kofi tare da ruwan sazabu rabin ƙaramin kofi. Za a gauraya asha kullum sau ɗaya dasafe bayan cin abinci.
Warning: Mai ciki bazata shaba
Za a ɗora ƙwallon ɗan zaitun akan garwashi ana shaqar hayaqin sau ɗaya a rana
Garin Irƙasus, hulba da shammar dukkansu cikin ƙaramin cokali Azubasu acikin ruwan ɗumi asha sau ɗaya a rana
warning : Banda mai ciki
Garin ya’yan lauz Hindi + Habbatussauda+ Garin luban+Garin yansun+Habbaturrashad+ Garin wake. Dukkansu asamu adadi madaidaici, a gaurayasu, ana ɗiban cikin ƙaramin cokali ana hambuɗa sai abishi da ruwan ɗumi rabin ƙaramin kofi safe da yamma