MAGUNGUNA BIYAR DA TAFARNUWA KE MAGANCEWA

🧄

A yau insha Allah zamu kawo yadda zaa magance wasu manyan cutuka guda biyar ta hanyar amfani da Tafarnuwa da ruwa.
🧄

Hight blood pressure
Sanyin ƙashi
Rage tumbi
Cancer
Kashe kurajen fuska/bacteria.

YADDA ZAAI AMFANI DA ITA.

Da farko zaka samu tafarnuwa kamar guda daya sai ka É“are ka dauki kamar sili 3 ka daka su kadan sai ka samu ruwa mai kyau kofi daya ka zuba a ciki kabar shi kamar minti 5 sannan ka hanye ruwan da safe kafin ka karya.

Zaka yi haka tsawon wani lokaci,da kanka insha Allah zakai mamakin canjin da zaka samu a jikin ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *