HADI NA MAIKYAU
Kayan Hadi:
- Aya
- Gyada
- plantain
- madara ko nono
- kayan kamshi
Kisami ayarki kiwanketa kihada Gyada kisaka kayan kamshi anikashi kitace saiki busarda plantain yabushe kiyi garinshi saiki dinga diba kixuba garin plantain aciki da madara ko nono kidinga sha safe yamma kiyi kmr na 2wks ko 3 Amma adaina yawan barin nono sharaf bb bra
KARA GIRMAN NONO
Kinemi wannan abubuwan kijaraba kikwaba hulba da ruwan da dan kauri saiki shafe nononki dashi inzaki kwanta saiki saka damammen breziya inkika tashi kiwanke da ruwan dumi saiki shafe nononki da man hulba wannan matar Aurene zatayishi
GAWACCE TAYI YAYE KINASO NONONKI YAYI DUM-DUM
KAYAN HADI
- Alkama
- Danyar shinkafa
- Hulba
- Plantain
- Gyada
- Kayan kamshi
- Peak milk
Kigyarasu dakyau kihada akaimiki Nika ki garinshi saiki dinga diba kinadamawa kinasa da madara safe yamma Amma damuminshi xakidingasha. Kuma zaki dinga yin wannan hadin hulba da nayi bayani abaya zakisha mama,Mata adinga gyara nono sbd maxa dayawa abinnan nadaukan hankalinsu kinga dole mukulada wajen sosai kekanki kikaga nonuwanki suncanxa xakiji b dadi to mudunga daurewa munagyara jikinmu