MAGANIN SANYI KOWANNNE IRINE DA YARDAR ALLAH

Sanyin kashi sanyin mara sanyi mai sa farin ruwa ko zafin fitsari ko kuraj ko kaikayin gaba ko kaikayin matsematsi ko jin zafi ga màce wajen saduwa ko ciwon mara ko fitar kuraje a gaban mace ko daukewar sa’awa,sai a jarrana wannan fa’ida.

A samu Tafarnuwa Sili 5 Citta mai yatsu guda 1 babba,Albasa karama guda daya.

Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa kamar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.

A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma.

Ayi haka kamar tsawon kwana 3 ko safi 1 zaka ga result mai kyau da yardar Allah.

AYI SHARE DON GIRMAN ALLAH

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *