MAGANIN SANYI DA DATTIN MARA

Kamar yanda mukasani ciwon sanyi watau infection yana daga cikin ciwon dake addabar mata da dama, har ya kaiga hanasu jin dadin more rayuwar aurensu, wasu ma yana iya hanasu samun haihuwa in ciwon Yakama jikinsu

Ayau nakawo maku hanyar dazaku bi ku hada maganin sanyi cikin sauki, kuma insha Allah za’a samu sauki

ABUBUWAN DA ZA’A NEMA

  • saiwar zogale
  • Saiwar sabara
  • Saiwar bini da zugu
  • Saiwar rai dore
  • Tafarnuwa,kwanso 1
  • Jar kanwa,in gari ne 1 spoon,in dutsenta ne manya 2

Ki hada su a tukunya,ki wanke sosai,ki dora a wuta har su sassabe,ki saukke,in ya hucce ki dunga shaa

Amfaninsa,wanke dattin mara musamman ga mata,sbd mace tafi saurin daukan cututtukan infection,yana gyarawa mace sex organs,kuma ki ji marar ki wasai,sannan yana mgnce,kaikayin gaba,warin gaba,amma in kina sha,za ki dunga jin abu kubul,kubul kamar daskararren ruwan shinkafa yana fita,to ruwan mugunyar cutar sanyin ne na marar ki,da ke fita,kadan kadan,yana gyarawa mace ruwan ni,imarta,ya hana ruwa mai wari fita kamar kindirmo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *