MAGANIN KYASBI ECZEMA
sabulun salo
jar KANWA
lemon tsami
Ki hada sabulun salo da ruwan lemon tsami da da jar KANWA kina wanka da shi Allah ya sa ki dace
Ko kuma kafin ki shiga ki shafa sabulun yayi minti 20 sannan ki shiga wanka din ina miki fatan nasara