MAGANIN KURAJEN FUSKA WATO FINFUS

Me Fama da wannan Matsala yanemi Ganyen Na a Na a da Lemon Tsami ,

sai akirba ganyen a turmin karfe , se azubashi a Kofi ko kwano , amatse ruwan lemon tsamin aciki .

Ashafa shi a inda matsalar take tsawon Mintuna 40 , sai a wanke Insha Allahu za a rabu dasu . Kuma yana gyara fatar jiki sosai
Ayi haka na kamar sati 3 a jere
Zasu warke da izinin allah

Allah yasa adace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *