Qaqqarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya sha ya warke sai dai in ciwon ajaline don ciwon ajali ba shi da magani to ga maganin:-
- GARIN GANYEN ZOGALE
- GARIN GANYEN BADO
- NONO KO MADARA
A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko madara sai a yi chokali biyu na garin maganin a sa nonon a juya a sha kwana bakwai an warke da yardar Allahu Sarkin da yayi umarni mu Baku mun kuma Baku .
Kuyi share don yan uwa su amfana