MAGANIN DA YAKE ZABURAR DA SHA’AWA, MACE KO NAMIJI DUK ZASU IYA AMFANI DASHI

Namiji wanda be cika damuwa da mace ba, ko macen da bata fiye damuwa da Saduwa da Namiba, ko kuma wanda bashida kuzari sosai, kuma yanaso yaga yana gamsarda matarsa, ko tanason tarinja Gamsar da Mijinta, to yanada kyau su jarraba wannan Maganin, nasan wasu da Yawa suna fama da Wannan Matsalar, to Insha Allahu Daga Yau kun samu Mafita.

1- Kasamu dabino mai Kyau Cikin Gongwamin Madara data sai ka bare ka Jefar da kwallon, kabar Iya zallan Dabiron.
2- sai kuma kasamu ‘ya’yan zogale, Cikin Tafin Hannunka.
3- sai kuma kasamu furen zogalai (Hudarsa Kafin tazama ‘Ya’ya) Shima Cikin Tafin Hannu Biyu.
4- Garin Habbatus sauda Chokali Uku (Babban cokali)

Idan kasame su dukansu, sai ka Ha’dasu a Tire ko Faranti Guda ‘Daya, amma banda Habbatus Sauda saboda shi daman abushe Take, kasasu su Bushe, amma a inuwa ba a rana ba, sannan sai kasa garin habbatus saudanka a hadasu waje d’aya adakasu, sannan sai kana diban garin Chali Biyu kanasha da madarar Gongwani (peak) ko nono kullum Sau Biyu arana.

Yana ‘Qara Zaburar da Sha’awar Mace ko namiji, sannan Yana Qarawa Mace Ni’ima, shima Namiji Yana Kara masa Ruwan Maniyi.

Mace ko namiji kowa yanasha saidai banda me ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *