MAGANIN CIWON MARA NA MATA
Tsamiya
habbatussauda
Zuma
Ki samu tsamiya mai kyau kadan da habbatussauda one spoon🥄 ki tafasa su idan ya tafasa sai ki tsiyaye shi a cup sai ki saka Zuma ki sha da dan zafi sau biyu a rana Allah ya sa ki dace inai Miki fatan alkhair da kuma samu lfy mai dorewa