Maganin Ciwon Koda (kidney stones)

Inda MUTANE zasu gane Wannan to sundaina zuwa asibiti Dan ciwon Qoda (kidney stones)

Duk Mai ciwon Qoda ya jaraba Shan Wannn hadin sau 3 asati kacal insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan matsalulin Qoda.

  • Ruwa gorar faro 1.
  • Lemon tsimi kananan guda 3.
  • Tafarnuwa sili 3.
  • Tumeric (kurkur)rabin karamin cukali 1.

YADDA ZA HADAN:-

Kowane melon ayanyanka su kankana ,

Sai zuba ruwa kamar gorar faro 1,

Kana asaka tafarnuwa sili 3, sai kuma azuba tumeric kurkur rabin karamin cukali 1 aciki kana a tafasa sosai.

Daganan sai a tsiyaye ruwan asha inya huce, za’ayi Hakan asati sau 3 insha Allah za awaraka daga wadannan matsalulin na qoda.

Kusanar da wasu mutanen Saboda Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *