Wankan edih
Cin abinci kafin zuwa masallacin edih
Sayya fararen kaya
Sayya turare
Zuwa masallaci a kafa
Addu’a yayin tafiya masallaci
Ba’a nafilah a masallaci edih
Chanza hanyar zuwa data dawo yayin zuwa masallacin edih
Kai ziyara ga yan’uwa a ranar edih
Yawaita gaisuwa kamar haka
taqabbanallahuu minna wamin kum
Yin raka’a biyu bayan saukowa edih
Katai maka ko kitaima kasanar dawani karkabar/ karkibar wannan sako a wayarku domin duk wanda yayi nuni da kyakkyawa yanada kamasho kamar yadda wanda yayi hani da mummuna yanada kamasho Naku