KUNUN GYADA DA MADARA

Gyada
Farar shinkafa
Milk
Sugar

Yadda ake hadawa

Da farko zaki sami gyadar ki kofi 1 ki soya sama sama seki murje bawon ya fita seki zuba a blender ki zuba milk na ruwa 1 tin seki blending nasu seki juye a pot kisa a wuta kina juyawa karya kama seki zuba shinkafarki 1 cup bayan kin dafa ta kita juyawa harya nuna seki juye a blender kisa sugar daidai test ki blendin inyayi seki juye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *