Kunsan ydda kiss yake da tasiri kuwa awajen ma,aurata , haduwar bakin masoya da tsotan harsunansu Yana da matukar tasiri ,idan ana batu na shakuwa da Kara soyayya to daga BODY CONTACTsai kiss kubiyuni don jin ydda kiss yake taka muhimmiyar rawa aruyuwar ma’aurata
KISS
Ko ince tsotsar bakin: Namiji yana so yaga yana kissing matarsa amma mata da yawa basa so,kiss Abu ne dayake karfafa soyayya a tsakanin maaurata kuma yana Daga cikin Abin da yake tayar da shaawar mata da muji a lokacin da suke yinsa
Ga daya Daga cikin yanda akeyin kiss! Kina kissin mujinki for how long?
Kuna yin kamar minti goma kuna tsotsar bakin juna
Kiss yana kara so da shakuwa da kwanciyar hankali kuma yana hana namiji neman mata domin yawancin maza ba jimai ne yake kaisu gurin matan waje ba sai irin wadannan abubuwan da kike ganinsu kamar ba komai ba
Gaskiya uwargida ki koyi yiwa me gida kiss musamman a lokacin da kuke wasannin Kafin fara yin sunna
Sai tsotsar wuyan me house kina lasar wuyansa kina tsotsa zuwa fatar kunnensa Wallahi Zaki gama rikita shi kenan
Kina tsotsar kunnen kina dan zura halshenki a cikin kunnen kina huta masa isha a ciki wayyo dadi da zambarma, wani lokacin kuma ki tsuko kunnen da bakinki nan ma wani sirrin dadin Zaiji
Idan kin iya kuma kinayi kina dan fitar da wani nishi tare da rada masa I love u baby, pls kije ki gwada yau kiga yanda Zaki rikita shi
Daga kunne da wuya hannunki guda daya yana Shafa sumar kansa a hankali hannu daya kuma kina Shafa bayansa Dama kuma babu kaya a jikinki da nasa fatarki tana manne da tasa