WANNAN HADIN MAGANIN YANA MAGUNGUNA KAMAR HAKA
GARGADI banda mai ciki
ciwon sanyi maza da Mata
kaikayin gaba.
kankancewar azzakari.
saurin inzali.
ciwon mara.
al’ada tana wasa.
Wanda ya bar ISTIMNA’I zai iya shan magani.
rashin haihuwa.
wannan hadin ma’aurata zasu iya Sha.
masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku.
yara daga kan shekara bakwae zasu sha.
KANKANA: kwallo daya.
GARIN HULBA KO YA’YAN HULBA. cokali biyar
KUSTUL HINDI cokali biyu
RUWA LITA hudu
YADDA ZA’A HADA SHINE
Za’a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita hudu sai a zuba sauran kayan hadin:
Za’a dafa tsawon shabiyar minutes sai a sauke ya huce.
Za’a sha Kofi shayi daya kowanne safe kafin cin abinci DA yamma bayan cin abinci DA awa daya
HADIN MAGANIN NA BIYU
Hulba
Zuma
Sai a tafasa hulba Ana zuba Zuma cokali 4 Ana sha safe DA yamma Kofi daya