KAYAN KWALLIYA DA BAYANIN SU DALLA DALLA

Ayau zamu fara da lissafo kayan kwalliyar da ake buqata kafin asami kwalliya ta fiska mekyau da tsari kubiyoni Dan jin sunayensu da amfaninsu

 • jagira
 • Concealer
 • Eye shadow
 • Eye liner, gel liner
 • mascara
 • Foundation
 • highlighter
 • contour
 • setting powder
 • Finishing powder
 • lipstick, jambaki or lip glows
 • Moisturizer, primer da kuma makeup setting spray
 • Blush
 • Brushes set
 • Eye lashes
 • Brow gel
 • Shimmer
 • Beauty blender sponge(BBS)

Kubiyoni domin jin bayaninsu daya bayan daya.

1) jagira wani nau’ine NA kayan kawalliya datake xuwa a maxubi kamar haka :

tanaxuwa a yanayi na pencil da kaloli dabandaban ja, baqa, brown dadai sauransu

tanazuwa amatsayin gari da ake dangwala da brush wajen zanata wato( gel liner)

Ana amfanida it’s wajen zana gira ma’ ana bin layin sama da qasa nagira dakuma cikeshi, sannan ana iya sawa asaman ido amatsayin eye liner sannan anasawa aqasan ido amatsayin kwalli.

2) concealer: ana amfanida itane wajen gyara gira bayan anxanata da jagira kowani nau’i na jagirar Dan daidaita giran yabada shape me kyau, kuma ana amfanida ita wajen boye tabo ko qurajena fuska, sannan ana gyara karkacewar eye liner da ita asamn ido da ita, ana gyaran baki da ita in ansa jambaki yakarkace koyahaura saman bakin ko qasansa, sannan ana highlighting da ita. Tanaxuwa a nau’i kala kala

tanaxuwa nau’i kamr pencil

tanazuwa a nau’i tube da kuma mazubi kamar na kwano ko faranti.

Kubiyoni danjin cigaban sauran bayanan kayan kwalliyar saboda akwai saura dayawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *