Asami zuma Mai kyau.
Garin Habbatus sauda,inson samune kisayi yayan ki daka da kanki.
Sai garin hulba shine .
Yadda za ayi HADIN:-
- Garin Habbatus sauda cukali 1.
- Garin hulba cukali 1.
- Sai asa zuma cukali 1 ko 2 yadda dai za akwaba shi kamar man shafawa.
Daganan sai ta lakuta ta shafe lebatun gabanta na ciki,Amma ta tabbatar ta taftace hannun ta Babu datti.
- Bayan awa 2 saita wanke da ruwan dumi.
- Zaiyi mata maganin
- Fitar farin ruwa .
- Kurajan Gaba.
- Warin Gaba.
- Kaikayin Gaba.
Karin ni ima Kuma shi Wannan Sha yanzune magani yanzu insha Allah WAJEN ni ima to na’ima ma zaki zama karshwn Ni’ima.