KALOLIN CUTUTTUKAN SANYI GUDA SHIDA 6

Akwai ciwon sanyi kashi har biyar wanda kowanne daga ciki barazana ne matuƙa, bayaninsu a taƙaice,

kwai Wanda mata sukafi ɗauka shine PID wato Pelvic inflammatory disease wanda ake ɗauka ta hanyar amfanida ban ɗaki na wata me wannan ciwon musamman fitsari domin ɗaya daga cikin alamominsa ma shine zafin fitsari,
daga baya kuma sai fitar ruwa, ciwon mara da ƙaikayi da ƙuraje

kwai kuma UTI wato (Urinary tract infections) wanda ake ɗauka a masai yanda wannan tiririn ke fita yana taɓa gaban mace, ko kuma idan zatayi tsarki ta wanko bayan izuwa gabanta wannan zai haifarda wannan ciwon da a hankali ke shiga ciki, warin gaba ƙananan ƙuraje,

kwai wani ciwo mai illah ga masu aure shine STD sexually transmitted diseases wanda ake ɗaukansa a wajen jima’i tsakanin mace da namiji, idan ɗaya na ɗauke dashi yanada matukaƙar tasiri wajen hana samun ciki,
.yanda zai lalata bakin mahaifa maniyi bazai shigaba ko kuma ya karya garkuwan maniyin ɗa namiji yanda bazai samarda juna biyu ba,

kwai wani mugun ciwon sanyi kuma me suna Gonorrhoea ƙuraje ta dubura, zubar ruwam me wari sosai, zubar jini ta gaba, ciwon gaɓoɓi kafafu izuwa baya, da ƙaiƙyin jiki, mugun ciwo dayake hana namiji yaji daɗin kwanciya da mace, ya shahara ajikin maza harma wani masani na cewa duk maza guda goma to takwas suna ɗauke da Gonorrhoea,

kwai wani wanda yafi bawa mata matsala shine BVD (bacterial vaginosis Dryness) me wannan ciwon bata zama da ni’ima haka zalika sha’awa, mugun ciwo dayake hana mace jima’i wanda duk wani maganin mata bazai bada ni’ima ba hasalima saidai ya saka mace ciwon mara,
Allah ya kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *