Fitowa na daya
Bin ciken masana ya tabbatar da ganyen gwaiba na dauke da magunguna dayawan gaske,akwai sindarai dayawan gaske na (vitamins)
suga (Daibetes/
Asami ganyen gwaiba dana mangwaro da kanunfari , sai ayi garinsu ariqa zubawa aruwan zafi Rabi-rabin cokali” kanunfari dan-kadan ‘ sai ariqasha da safe kafin aci komai zuwa wata daya
Rage nauyi(weight loss/
Ariqa dafa ganyen ana shan ruwan rabin kofi kullum.
Hawan jini(high blood pressure/
Asami ganyen gwaiba da ganyen doddoya adafa ariqashan rabin Kofi safe da yamma zuwa sati uku.
Ariqa sharing(turawa)domin taimakon Al-umma.