Juice na straw berry
Abin bukata
Straw berry
Sugar
Flevour
Citta. Danya
Ginger flavour
Dafarko zakisamu straw berrynki me kyau kifereshi seki yayyanka sanan ki yayyankashi ki aje awaje mekyau kisamu cttarki kidakata kidan zuba mata ruwa kitace ta saan kiyi blending din wnn straw berry din seki juyeshi awaje mekyau sanan kitace wnn ruwan cittar kizuba akai seki tacesu tare kizuba flavour kizuba ginger flavour sanan kisaka afirij yayi sanyi sekisha koki saka kankara