Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Duba Yadda Aka Kashe Mutane Sama Da (30) A Jihar Borno Maiduguri – Interestingasf

Gwamnan jihar maiduguri dake arewacin nigeria wanda akafi sani da suna babagana umara zulum yayi allah wadai akan kimanin mutane 30 da ‘yan kungiyar boko haram ta kashe a jihar ta maiduguri dake nigeria.

Babagana gwamnan jihar borno yayi allah wadai akan kisan da yan ta’addan sukayiwa wasu bayin allah mazauna wani kauye a jihar ta maiduguri maharan sun kashe sama da kimanin mutum 30 a jihar ta borno.

Zulum yayi allah wadai da kisan da akayiwa al’ummar jihar tasa sama da kimanin mutane (30) sannan gwamnan ya bayar da hakuri tare da jajantawa ‘yan uwan mutanan da aka kashe sannan ya kara dacewa ya bayar da umarnin a tsaurara bincike a fadin jihar domin gano mutanan.

Yanzu haka dai jami’an tsaron dake aikin su, a karkashin maigirma gwamna babagana umara zulum, sunyi alkawarin cewa zasu tsaurara tsattsauran bincike akan wannan lamari daya faru na kisan al’ummar da ba suji ba, basu gani ba.

Jami’an tsaron sun shaidawa manema labarai cewa batun yanzu ba irin haka take faruwa ba, a jihar ta Maiduguri, hasalima dalilin samun sabuwar gwamnati abubuwa suka chanja a jihar ta maiduguri dake arewa maso gabas cewar jami’an tsaro.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *