Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Wata Matashiyar Budurwa Rasuwa A Garin Kano – Interestingasf

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un kulli nafsin za’ikatul ma’ut hakika dukkannin mai rai, sai an dan dana masa mutuwa kamar yadda muka waye gari da wani labari na rasuwar wata baiwar allah matashiyar budurwa a garin kano dake arewacin kasar mu.

Allah yatiwa Wata Budurwa Mai Suna Amira A Unguwar Ayagi Dake Jihar Kano Rasu Ana Saura Sati Biyu A Daura Auren ta allah yayiwa matashiyar budurwar rasuwa a garin kano dabo dake nigeria, allah ubangiji yaji kanta da rahama allah yasa aljanna makoma agareta tare damu sauran wanda muka rage baki daya.

Hakika mutuwar matashiyar budurwar tayi matukar girgiza al’ummar cikin unguwar ta ayagi dake jihar kano domin matashiyar ta kasance mai hakuri da iya zama da mutane lafiya hakan ya janyo al’ummar unguwar kowa yake bayar da shaidar kwarai, akan wannan baiwar allah ubangiji allah yayi mata gafara tare damu baki daya ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *