INGANTACCN MAGANIN HAWAN JINI

Kuyi Sharin Dan Allah Yan Uwa, Dan wasu su amfana

HAWAN JINI

  • Zogale
  • Zobo
  • Zuma

Masu Fama da Matsalar Hawan Jini a nemi Zobo kamar cikin karamin Kofin shan shayi normal , se anemi cokali 1 na Garin Zogale , idan babu Garin a Sanya danyen Zogale ma zeyi ganyen 5, ma a na tutar ganyen Zogale Guda 5.
Asaka zuma cokali 1 a wadda za a Sha .
Idan an Samu se azuba Ruwa Lita 1½ adafashi na tsawon mintuna 15m, da Zarar yafu se a sauke ya huce Kadan.

Za a na shane kofi 1 da safe ,, 1 da Daddare

Allah Yasauwaka.

Wadda Duk yayi amfani da Maganin nan Allah Yasa yazama silar warakar Matsalar kenan har abada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *