INGANTACCN HADIN AYA DOMIN KARIN NI’IMA

ni’ima bata ma mace yawa, shi yasa a ko da yaushe ake son mace ta kasance cikin ni’ima, idan kina da ita maigida zai ji dadin kasancewa da ke a ko da yaushe baya gajiyawa da ke, sai ki nemi.

AYA
MAZARKWAILA
GISHIRIN GALLO
GERO

da farko za ki gyara geronki, sai ki surfa shi ki wanke ki shanya shi ya bushe idan ya bushe, sai ki daka shi, idan ya daku sai ki hada wadancan kayan, su ma sai ki daka su ki hade guri daya sai ki samo nonon rakumi ko madara ki rinka shan cokali 2 sau 2 a rana ki jaraba zaki sha mamaki ni’ima sai ki yi mamaki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *