Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana
Matsi shine gaban mace ya matse ciki da waje, ana so duk lokacin da mijinki zai kusanceki ya ji ki a matse, don haka nake baiwa yan uwa mata akan kula da gabanki
- KANUN FARI
- kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace
- LALLE
- Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace
- TSAKIN KUKA
- Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace
- KANUN FARI
- Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai
- FARIN MISKI
- Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki
- MAN ZAITUN
- Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa
- SASSAQEN BAURE
- Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga
- SAIWAR ZOGALE
- Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa.
- Agwada za’a dace insha Allah